A shirin Nakasa na wannan makon mun zagaya Ghana, Nijar da Saudiyya ne domin jin wainar da nakasassu ke toyawa a wadanan ...
Gwamnatin Tarayya ta sake rage farashin sufurin dogon zango da kashi 50 cikin 100 ga matafiya masu tafiya daga babban birnin ...
Lissafi ne mai sauki amma maras dadi. Yawan mutanen dake fama da yunwa ko ke fadi tashin rayuwa na kara karuwa a fadin duniya ...
Ga Tinubu, Kirsimeti na nufin cikar alkawarin Allah tare da tabbatar da nasarar halayen kauna da zaman lafiya da hadin kan al ...
Tattaunawar da Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi tattaunawar sa ta farko da manema labarai tun bayan da ya dare ...
An samu sassauci a hauhawar farashi a zangon shekarar, inda ya nuna samun ragowa a farashin kayan abinci daga cikin kunshin ...
An kama mambobin kungiyar da ake zargin ‘yan tawayen Ambazonia ne a wani otel dake karamar hukumar Takum ta jihar.
Burnett wanda haihuwar Landan ne, ya taimaka wajen samar da shirye shirye irin su ‘Survivor da The Voice’’, to amma da alama ...
A ranar Asabar kungiyar yan jaridun kasar Venezuela ta bayyana cewa, hukumomi a kasar sun saki wata yar jarida da aka zarga ...
Sojojin Isra’il sun ce mayakan Houthi sun harba makaman mizile da jirage marasa matuka sama da 200 a yakin Isra’ila da Hamaz ...
Ma’aikatar harkokin wajen Ukraine ta ce wani harin da Rasha ta kai da makami mai linzami da safiyar jiya Juma’a kan babban ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...